site stats

Kwantan bauna

Tīmeklis2024. gada 6. jūl. · Harin kwantan baunar da ‘Yan Ta’adda suka kaddamar a kusa da garin Dutsinma dake jihar Katsina yayi sanadin mutuwar jami’an yansanda biyu. Fadar shugaban Kasa ta baiyana cewa tawagar ayarin jami’an dake tarbar shugaban kasar … Tīmeklis2024. gada 16. marts · Yan bindigan, sun yi kwantan bauna a cikin dazuka bayan ɗanyen aikin da suka aikata kan jami'an tsaro ranar Talala, ba zato suka buɗe wa Sojoji da yan sa'kai wuta. Wani mazaunin kauyen Inu, Inuwa Danladi, ya shaida wa Punch …

legit.ng

Tīmeklis2016. gada 31. okt. · Rundunar sojan Najeriya shiyya ta 7 dake garin Maiduguri ta bayar da sanarwar mutuwar wasu jami’anta guda 5, sakamakon wani harin kwantar bauna da wasu ‘yan bidiga suka kai musu. Tīmeklis2024. gada 3. febr. · Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar ‘yan banga 41 da aka fi sani da ‘Yansakai’ a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda suka kai a dajin Yargoje. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da … hendaye porto en train https://tipografiaeconomica.net

waɗansu yan

TīmeklisMaiki24 post, Katsina. 6,022 likes · 327 talking about this. Hausa Online newspaper for Nigerians people Tīmeklis2024. gada 25. sept. · ISWAP ta yi wa sojojin Najeriya ‘kwantan bauna’ Rahotanni daga jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayakan Iswap sun yi wa sojojin kasar kwantan bauna a yankin Marte-Dikwa. Tīmeklis2024. gada 6. aug. · An kashe jami'an tsaro a harin kwantan-bauna a Sudan. 'Yansanda a yankin Darfur na kasar Sudan sun ce an kashe jami'an tsaro 5 a wani harin kwantan-bauna na 'yan tawaye masu dauke da makamai a ... hendaye montagne

Opera News Detail

Category:Farmakin sojojin Nijar kan

Tags:Kwantan bauna

Kwantan bauna

An Sake Kaiwa Tawagar Gwamnan Borno Hari - voahausa.com

Tīmeklis2024. gada 25. aug. · Rundunar sojojin Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da halaka 'yan ta'adda kimanin 100, a wani farmaki da sojojin suka kaddamar a sansanonin 'yan ta'addan da ke yankin kan iyakokin kasar da Mali da kuma ... Tīmeklis2024. gada 10. apr. · About Press Copyright Contact us Creators Advertise Developers Terms Privacy Policy & Safety How YouTube works Test new features NFL Sunday Ticket Press …

Kwantan bauna

Did you know?

TīmeklisAbout Press Copyright Contact us Creators Advertise Developers Terms Privacy Policy & Safety How YouTube works Test new features NFL Sunday Ticket Press Copyright ... Tīmeklis2024. gada 30. okt. · Sojoji 13 ne aka kashe a jiya asabar a wani harin kwantan bauna da masu ikirarin jihadi suka kai a gabashin kasar Burkina Faso, kamar yadda majiyoyin tsaro suka shaida wa kamfanin dillancin labaran…

Tīmeklis2024. gada 26. janv. · About Press Copyright Contact us Creators Advertise Developers Terms Privacy Policy & Safety How YouTube works Test new features NFL Sunday Ticket Press Copyright ... TīmeklisHotuna: Dakarun Soji Sun Kai Harin Kwantan Bauna, Sun Halaka 'Yan Boko Haram 7 a Borno. Hoto daga dailynigerian.com Asali: UGC Wani jami'in sirri ya sanar da Zagazola Malama, kwararre wurin yaki da ta'addanci kuma mai kiyasi a fannin tsaro a yankin …

Tīmeklis2024. gada 8. aug. · A cewar bayanai ‘yan bindigar sun yiwa makiyayan kwantan bauna tare da afkwa musu wanda ya kai ga kisan mutum 18 a cikinsu kwana guda bayan yi musu fashin tarin rakuma. TīmeklisDUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram!Kada ka bari komai ya wuce ka. Zagazola Makama, wallafar da ta mayar da hankali wurin yakar ta’addanci a wuraren tafkin Chadi, ta gano cewa a rashin sanin kungiyar ISWAP, Ngulde da …

Tīmeklis2024. gada 27. sept. · Wasu mahara da ba a tantance ba, sun yi wa tawagar gwamnan jihar Borno Babagana Zulum kwantan bauna tsakanin garin Monguno da Baga, suka kashe jami’an tsaro goma sha daya da suka hada da sojoji da ‘yan sanda, da kuma a kalla membobin kungiyar sintiri da ake kira Civilian JTF 2.

TīmeklisDakarun sojin ƙasa sun kai wani harin kwantan bauna kan mayakan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. COAS Farouk Yahaya Ya nuna jin dadinsa tare da ƙara wa sojojin kwarin guiwa su cigaba da hana yan... lanny norris attorneyTīmeklis2024. gada 18. janv. · Majiyar ta ce “An yi masa kwantan bauna tare da wasu mutane a Upper Iweka a Onitsha. Nan take an tura dakarun gaggawa (QRF) zuwa wurin.” Bisa ga bayanan da jaridar The Nation ta tattaro, an baza sojojin Najeriya a wuraren shiga da fita daga jihar, musamman a garin Onitsha da kewaye, inda suka tsaya da bincike bayan … lanny mckinley \\u0026 associates llphttp://lucky-wap-ams.op-mobile.opera.com/detail/2b77c706220912ha_ng?uid=2b5f2c517f0a773d9df73c7ce39ec5ce&country=ng&language=ha&time=6+hours+ago&category=all&page=2 lanny mathershttp://lucky-wap-ams.op-mobile.opera.com/detail/3324b15f221206ha_ng?uid=f8cd6d71ea601bcabed428d8f9b54c50&country=ng&language=ha&time=1+day+ago&category=home&page=1 hendaye property for saleTīmeklisJerin jihohi 15 da suka fi cin bashi a Najeriya. Ku duba ku gani ko jihohin ku na ciki. hendaye pronunciationTīmeklisBayan shiga wani harin kwantan bauna da sojojin kasar Faransa suka kai a shekara ta 1957 a kusa da garin Beni Amrane, an kama Mujahid Rahmoune tare da wasu sojojin da suka tsira domin kai su sansanin azabtarwa da cin zarafi na Ferme Gauthier da ke … lanny peaseTīmeklis2024. gada 7. apr. · Miyagun 'yan bindiga sun halaka jami'an yan sanda uku, sun raunata ɗaya a wani sabon hari a jihar Edo. Rahotanni sun nuna cewa maharan sun yi wa 'yan sandan kwantan bauna a kusa da babbar kasuwar Agor ranar Alhamis. … hendaye prix m2